Tehran (IQNA) Iran ta bukaci kungiyar Taliban da ta tabbatar da bayar da kariya ga wuraren diflomasiyya da suke cikin birnin Harat.
Lambar Labari: 3486201 Ranar Watsawa : 2021/08/14
Bangaren kasa da kasa, Al'ummar kasar Bahrain na ci gaba da bayar da kariya ga babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim, a yunkurin da masarautar kama karya ta kasar ke yi na neman kame shi tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
Lambar Labari: 3481062 Ranar Watsawa : 2016/12/23